Hausa Musics

VIDEO: Yamu Baba – Yaudara ft Maryam Fashion

Mawakan barkwancin nan wato Yamu Baba, Maryam Fashion, Adamsy Cele, Abubakar S. Shehu sun zo mana da sabuwar waka mai taken “Yaudara”.

Kamfanin shirya fina-finai da wakokin barkwanci na 3SP International dake garin Jos ne ke daukar nauyin kawo mana wadannan wakoki domin nishadi.

Sannan kuma Abubakar S. Shehu ne Daraktan kamar kullun.

Kalli faifan bidiyon “Yaudara” daga kasa domin nishadi da bandariya.
Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu, Editor in Chief at Hausaloaded.com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button


WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? 👨‍🦱
👋 Hi, how can I help?