Kannywood

Rikici Ya barke Tsakanin Bashar mai shadda da Ummi zee zee akan Damfararta Milliyan 450 Tayi Martani Mai zafi

Yan kwanakin nan an samu labari wanda ummi zee zee ta wallafa cewa tana cikin kuncin rayuwa wanda zata iya kashe kanta.

Kowa yana mamaki sai kawai a kansa yi hira da ita a a gidan rediyo domin sanin hakikanin abinda ya faru take ikirarin kashe kanta.

Sai ta bayyana wani inyamuri ya damfarata milliyan 450 wanda nan take kowa ke mamaki.

Sai Kannywood exclusive sunka wallafa san anka ga Producer Abubakar mai shadda yayi nasa martani kamar haka.

“KANTIN KWARIN…………….”

Wanda shima shazali Producer ya wallafa cewa..

“@realabmaishadda wlh qarya take”

Wanda shine tayi martani kamar haka.

@shazalikamfa nayi mamakin karyatani da kukayi kaida @realabmaishadda to ubangiji Allah ya daura muku irin 419 da akamin in yaso zaku yadda ai”

To fa bakin nan sunka fara.
Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu, Editor in Chief at Hausaloaded.com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button


WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? 👨‍🦱
👋 Hi, how can I help?