Kannywood

Kanwar Ummi Zee Zee , Haseena ta tona wadansu maganaganu masu kashe jiki Akan Zee Zee

Kanuwar jaruma ummi zeze tayi  magana me ratsa zuciya game da yayarta ummi zee zee.

Ta wallafa a shafin ta na instagram inda tayi bayani akan halin da suka shiga ita da yar uwar ta kafin wannan lamari daya faru shekaran jiya.

Haseena danchana kanwa ce ga jaruma ummi zee zee zaku saurari sautin Murya a cikin faifan wannan bidiyo da tashar hausamedia tv na wallafa.
Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu, Editor in Chief at Hausaloaded.com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button


WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? 👨‍🦱
👋 Hi, how can I help?