Uncategorized

Kalli Hotunan Wani Matashi Yayi wuff Da Tsula Tsulan Yan mata biyu a Rana Daya

Wani saurayi mai suna Bashiru Ahmad Abaji ya auri mata biyu a rana daya a Abuja.
Bashiru ya auri Zainab da Nafisat a ranar Asabar, 3 ga Afrilu, a Unguwar Abaji ta Babban Birnin Tarayya.
Daya daga cikin bakin, Abudulkareem ya raba hotunan ango da sabbin matansa biyu tare da yi musu fatan zaman aure mai dadi, Majiyarmu ta samu wannan labari daga Linda Ikeja blog.
Ga hotunan nan kasa.
 

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button