Addini

Bidiyo : Yanzu Yan Mata sun Daina Zina Sun koma Madigo ~ Dr Abdallah G/Kaya

A cikin faifan wannan bidiyo zakuji yadda yar uwa mace daga kasar Saudiyya take gayama malam irin yadda halinda yan mata suka shiga ciki a yanzu.
Wanda can ana maganar zina zina to yanzu abun ya sauya mace zaka gani da yar uwata suna lalata tace ayi musu nasiha auzubillah.
Gashi nan ku saurara kuji
https://m.youtube.com/watch?v=sgrysoTr7AE

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button