Kannywood

Bidiyo : Martani Mai Zafi Kubarta Takashe Kanta Meyasa Kuka Hanata cewar Zaharadeen sani

Jarumi Zaharadeen sani yayi kausasan murya inda ya fara da dariya inda yake cewa ku barta ta kashe kanta.

Yan kwanankin nan abun yake yada shafukan sada zumunta kenan inda ummi Zee Zee tace tana cikin kuncin rayuwa zata iya kashe kanta wanda zakuji irin yadda yayi maganganu da dama a cikin wannan bidiyo nasa.

Wanda akwai alamun babu shiri tsakaninsa da ita sabanin wasu jaruman maza da mata suke ta bata hakuri kada ta aikata haka.

Ga faifan bidiyon nan kasa ku kalla kuji irin yadda yayi mata martani.
Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu, Editor in Chief at Hausaloaded.com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button


WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? 👨‍🦱
👋 Hi, how can I help?