Kannywood
Bidiyo : Ina da burin auren Azumi A gaske saboda tausayina da take a shirin daɗin kowa Inji Malam Na Ta’ala


Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.
A wannan kashi na 46, shirin ya tattauna da Alhaji Mato Yakubu wanda aka fi sani da Malam Nata’ala na Dadin Kowa, inda ya amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarsa.
Ɗaukar bidiyo da Tacewa: Abdulsalam Usman Abdulkadir
Tsarawa da gabatarwa: Halima Umar Saleh