Hausa Musics

VIDEO + AUDIO : Matar Soja 2 ~ Angon Sambisa ft Maryam

Sabuwa wakar fasihin mawakin nan mai suna sani liya liya wanda ya sunka fitar da sabuwa wakarsu mai suna ‘matar soja 2’ wanda kamfanin 3sp tv wanda daraktan Abubakar s. Shehu ke bada umurni.

Wanda zaku kalli wakar bidiyo kai tsaye daga shafinsu na youtube 3sptv wanda kuma Audio zaku iya saukarwa a wayoyinku.

Sai kuyi amfani da alamar Download mp3 domin saukar da waka da ke kasa.

 

DOWNLOAD MP3
Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu, Editor in Chief at Hausaloaded.com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button


WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? 👨‍🦱
👋 Hi, how can I help?