Hausa Musics

[VIDEO + AUDIO] Auta Mg Boy ~ Alkawari Jamilu Kocila ft Hasana

Fasihin mawakin nan auta Mg Boy yayi waka mai dadi wanda yayiwa taken ‘alkawari wanda tsohon jarumin jamilu adam kocila mai soyayyar facebook ya hau tare da shi da jaruma hassana.

Wanda ta samu aiki Sosai wanda zaku iya saukar da audion wakar yayinda zaku iya kallon bidiyon wakar kai tsaye daga nan shafi.

DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button