Kannywood

Tirkashi! Gidan Babu Uban wa Na Fadawa Cewa Na Shirya Yin Aure, Rahama Sadau

Jaruma Rahama Sadau ta mayarda martani mai zafi ga mutanen da suke yada cewa ta shirya yin aure ga duk wanda yake son ta ya fito.
Jarumar ta bayyana wannan labari cewa karya ce ake mata, kuma babu uban da ta fadawa hakan, inji ta Rahama Sadau.

Wanda daga karshe kuma jarumar ta kira mutanen da ke yada wannan labari a matsayin marasa hankali da tunani.Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button