Kannywood

Sama Da Wata Daya Ba’a daina yimin Ta’aziyyar rasuwata ba wanda Ya Yi posting Ya jira Lokaci – Mai shinku

Jarumi Ibrahim mai shinku wanda a kwanan baya mahaifinsa ya rasu wanda ya sanya wasu ke daukar hotonsa suna rubuta masa RIP Wanda shine abin ya sanya fiye da wata daya ana masa ta’aziyya.

Wanda yayi wannan furuci ne a shafinsa na Instagram.

sama da wata 1 ba’a daina min ta’aziyyar rasuwa ta ba.wanda yayi post din ya jira lokaci da ni da shi ,ko yau ko gobe zamu tafi .Allah yasa mu gama lafiya”
Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu, Editor in Chief at Hausaloaded.com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button


WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? 👨‍🦱
👋 Hi, how can I help?