Hausa MusicsUncategorized
MUSIC : Isah Ayagi ~ Hasken Ruhi
Ga alamu Isah Ayagi ya shiryama wannan shekarar ta 2021 inda yake ta sako sababbin wakoki daya bayan daya.
Saurari wannan waka mai suna “Hasken Ruhi” daga kasa ko kuma ka danna Download mp3 domin sauke ta a cikin wayarka.