Kannywood

Kalli Zafaffan Hotunan Jaruman Mata da Sunka Halarci Auren Diyar Hafsat idris Barauniya

Wallafa bidiyo da kuma hotuna wanda mama daso tayi a shafinta na Instagram ya jawowa mutane rudani sosai akan shin tabbas Khadija Ibrahim Ishaq diyar Hafsat idris ce ko diyar kanenta ko yayanta.

Wanda ga kada daga cikin amsoshin da mama daso tayi baiwa mutane a shafinta na Instagram.

 

 

 

Hajiya daso tare da ango da amarya
Hajiya daso da uwar amarya
Hajiya Daso tare Yar Ali Nuhu Fatima

Ga kadan daga cikin hotunan da munka kawo muku amma bidiyon shagali da kuma asalin sahihancin wannan diyar zaizo muku daga bayya in sha Allah.

 

 

 

 

 

 
Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu, Editor in Chief at Hausaloaded.com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button


WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? 👨‍🦱
👋 Hi, how can I help?