Wakar adam a zango da arewa finest Wanda zaku ga irin yadda sunka taka rawa a cikin wannan bidiyo. Sai ku kalla domin shauki da nishadi https://youtu.be/gSrYmhUuMVk