Hausa Musics
MUSIC : SadiQ Abubakar Bello ~ Yaushe za’a Fara
SadiQ wani matashi mai kishin kasar Nigeriya shiyasa yayi wannan waka zuwa ga masu iko da wutar lantarki Nigeria wato “Nepa” musamman anyi wannan waka ne zuwa ga mai girma hon. Ministan kula da wutar lantarki Nigeria.
Akan wutar mambilla wanda hydroelectric power wanda yace za’a soma aiki a tun lokacin da anka nada shi wannan mukami ya shedawa bbchausa.