Addini
Martani Zuwa Ga Sheikh Dahiru Bauchi Akan Masu Garkuwa Da Mutane ~ Sheikh Yusuf musa asadus sunnah
Idan baku manta sheikh dahiru usman bauchi yayi martani wanda ya nun kada Fulani su yarda su aje makaami su shiga Izala domin shiga yafi zama babban munnin abu bisa ga garkuwada mutane.
Wanda shine Sheikh Yusuf musa asadus sunnah yayi masa sako zuwa ga shehi domin kalamai da yayi akan kungiyar lzala.
Ga bidiyo nan sai a saurara.