Uncategorized

Kalli Hotunan kafin Aure ‘Pree-wedding’ Na wani Matashi Da Zaiyi Wuff Da Zankaɗadan Budare 2 A Rana Daya

Wani dillalin gidaje da filaye, Babangida Sadiq Adamu ya shirya tsaf domin auran kyawawan ‘yan mata biyu a rana daya.
Adamu zai aura Malama Maimuna Mahmud tare da wata tsuleliyar budurwa mai suna Maryam a ranar 6 ga watan Maris 2021.
Za a yi daurin auren a Masallacin Juma’a da ke Garki a Abuja. Za a fara shagalin bikin da yin lallen amare a ranar Laraba, 3 ga watan Maris.
Ga hotunan nan kasa ku kalla.
 
 
 

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button