Kannywood
Kalli bidiyon Wani Balarabe Masoyin Ali Nuhu da Safiya Musa Ya bawa Al’umma mamaki
Tabbas wannan balarabe yana da abin mamaki sosai wanda zai baiwa al’ummar hausawa mamaki irin yadda yake magana da karin magana kamar asalin bahaushe wanda kuma balarabe ne.
Wanda a cikin zancen sa zakuji yace yana son ali nuhu da Safiya musa sosai a harka fina finai na Kannywood.
Domin saurarin wannan hirar da bbchausa nayi da shi ga bidiyon nan kasa