Addini

Bidiyo: Jawabi Mai Ratsa Zuciya Akan Kadiyyar Abduljabbar ~ Dr Ahmad Buk

Dr Sheikh Ahmed Buk yayi jawabi mai ratsa zuciyar musulmi mai akida mai kyau wanda yayi nuna da irin wannan akidar Abduljabar ta shi’a cewa duk wannan tabargaza da kaga yan shi’a suna munana lafazi ga sahabban manzon Allah s.a.w duk ba da kowa suke ba da Manzon Allah suke.

Wanda ya kawo tarihin asalin mulki da yan shi’a suke da can baya wanda shine suke so dawo da shi.

Zakuji irin yadda malam ya baiwa Gwamanti sha’awar akan matakan da sunka dauka game da covid19 to wannan akidar Abduljabar tafi covid19 bala’i domin covid19 lafiyar jikinka ne zata taɓa.

Amma shi wannan zandiqanci zai raba da imaninka ne ka mutu ka shiga zuwa.

Akwai tarin bayyanai wanda zaku a jjin wannan bidiyo yana da kyau ku saurara kuji.

Ga masu bukatar saukar da wannan bidiyo shima duk mun tana da.

DOWNLOAD VIDEO

 

 
Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu, Editor in Chief at Hausaloaded.com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button


WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? 👨‍🦱
👋 Hi, how can I help?