Kannywood

Bidiyo : Baban chinedu da Zahraddeen Sani sunyi warawara akan yadda Aka Shirya Kama Mu’azzam Idi Yari

A cikin wannan bidiyo baban Chinedu yayi bayyani fila fila akan yadda anka kama Mu’azzam Idi Yari wanda ya nuna cewa tsintsar rashin mutunci ne na kama wannan baban daraktan masana’antar Kannywood Mu’azzam Idi Yari.

Wanda zakuji irin yadda baban Chinedu ya dauki zafi akan wannan haka sosai yayi musu wankin babban bargo a kasuwa.

 

Wanda shima Zaharadeen sani shima yayi bayyani sosai kan wannan rikici da ake ciki.

 

Ga bidiyon nan kasa domin kallon jawabin kowa ne daga cikin su.
Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu, Editor in Chief at Hausaloaded.com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button


WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? 👨‍🦱
👋 Hi, how can I help?