Labarai

Yanzu-Yanzu:An bankawa gidan wanda ya sa aka kaiwa Fulani hari a Oyo wuta (Hotuna)

Rahotanni daga jihar Oyo na cewa an bankaaa daga dsga cikin gidajen mutumin nan da ya tunzura aka kaiwa Fulani hari a jihar wuta.

PMNEWS ta tabbatar da labarin amma babu cikakken bayani akai.

Mutumin,  Sunday Igboho ya jawo cece-kuce sosai a cikin Kasarnan a ‘yan kwanakinnan inda har IGP da gwamnan Oyo suka bada umarnin kamashi.

 

 

 

Ga hotunan nan malakar bbc
Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu, Editor in Chief at Hausaloaded.com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? 👨‍🦱
👋 Hi, how can I help?