Kannywood

#Wuff! Hussaini Genty Zaria yiwa Adam a Zango wankin babban bargo akan Ummi Rahab (Takwara Ummi)

A yau ne Majiyarmu tayi kicibis da wani labari wanda wani Matashi ya nuna sha’awarsa na neman auren ummi rahab wanda tayi Film din Takwara Ummi wanda adam a zango ne ya fito uba a gurinta.

Matashin ya wallafa a shafinsa na sada zumunta kamar haka

Kawu Adam Zango ance kai ka riƙe yarinyar nan, to ina barar neman aurenta… Saura kuma girma ya faɗi na ji kayi wuff da ita don baka da girma sai na jikin ka.”

 

 

 

Ku kasance da mu domin jin amsar da jarumin zai baiwa wannan yaro
Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu, Editor in Chief at Hausaloaded.com

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? 👨‍🦱
👋 Hi, how can I help?