Kannywood

Sautin Murya : Wata sabuwa! Ashiru na goma Allah yayiwa Izgili Shi Yasa Ya Jarrabe shi ~ Darakta Bala Anas Babinlata

ASHIRU NAGOMA: Izgilanci ya yi wa Allah shi ya sa ya haukace.
Cewar Darakta Bala Anas Babinlata.
A cikin shiri na Musamman da kafar watsa labarai ta Kannywood Exclusive TV ta yi, ta tattauna da wasu daga cikin ‘yan masana’anatar Kannywood, wasu sun bayyana dalilin da ya hana su taimaki Ashiru Nagoma.
 
 
Daga cikin wadanda muka tattauna da su sun hada da @realalinuhu @realsanidanja @alhassan_kwalle @sadiqmafia @asmaikwai02 da @balaanasbabinlata
Ga sautin Murya nan a cikin alamar faifan bidiyo.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

3 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button