Kannywood

Rahma Sadau Ta Hadu Da Sharariyar makiyar duniya Shabnam surayyo A kasar Dubai (Hotuna)

Rahama sadau na daya daga cikin shahararriyar mai wasan kwaikwayo na Kannywood wanda zaku ganta tare da shahararriyar mawakiyar duniya a kasa dubai.
Wanda ta wallafa hoto da sunkayi tare harda bidiyo wanda tabbas akwai alaka sosai a tsakinsu.
Har yadda itama mawakiyar tayi posting dinta a shafinta na Instagram.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button