Labarai

MASHA ALLAHU| Rundunar Jarumin Dan Sanda Abba Kyari Ta Cafke Gawurtaccin Yan Ta’adda (Hotuna)

Daga: Datti Assalafiy

Sarkin Yakin Nigeria babban kwamandan rundinar ‘yan sanda kwararru IRT ya kama manyan barayi 25 masu garkuwa da mutane wadanda suke kashe jama’a a jihohin Kaduna, Katsina, Bauchi, Nasarawa da Kogi.

Mutum 4 daga cikin barayin sune wadanda suka addabi Malaman jami’ar ABU Zaria, har da mai aikin gadi a jami’ar wanda Abba Kyari ya kama yana bada bayanan sirri wa masu garkuwa da mutane suna kama Malamai.

Muna fatan Allah Ya karawa DCP Abba Kyari taimako da nasara.

 

 

 

 

Allah ya kara tona asirinsu.
Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu, Editor in Chief at Hausaloaded.com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? 👨‍🦱
👋 Hi, how can I help?