Kannywood

Masha Allah ! Kalli Zafaffan Hotunan Yarinyar Da Tayi Fim Din Takwara Ummi Ta zama Budurwa A Sabon Film

Jaruma ummi rabb wanda tayi takwara ummi yazu kam ta zamo budurwa wanda zata fara taka leda a masana’antar Kannywood wanda daman Yarinyar ta nuna adam a zango shine ubanta a masana’antar kuma wannan hotunan daga wajen daukar sabon film ne mai suna farin wata.
Ga hotunan nan kasa ku kalla.
 
 
 
 
 

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

4 Comments

  1. Gaskiya tsakani da Allaah banso ace yarinyannnan taci gaba da shiri Ba tarbiyar ta da mutuncin ta wallahi zubewa zasuyi saboda rashin tarbiyar su Adam Zango.
    Amma Allaah ya kyauta

  2. Gsky yarinyar nan da kyau take fatabaarakallahu ahsanul khaliqeen amma ba film ne yadace da ita ba aure yakamata tayi dan wani hamshakin yayi wuf da ita, wlh da hannu na da shuni da bazan barta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button