Kannywood
Kalli Zafaffan Hotunan Maryam Yahya Yar kwalisa
Jaruma Maryam Yahya ta zuwa da masoyasanta sababbin hotunan wanda sunka samu nuna yabo a shafukan sada zumunta, wanda daman dai Wannan jaruma tana daya daga cikin jaruman masu masoya sosai.
Ga hotunan nan kasa ku kalla.