Kannywood
Bidiyo: Tattaunawa Da Ankayi Da Nura M Inuwa Akan Albums Dinsa~ Daga Bakin Nura M Inuwa
Wannan tattaunawa da kannywood exclusive nayinda nura m inuwa akan albums dinsa ne wanda ansan cewa ya chanza salon fitar da wakokinsa a sabuwar shekara ta bature da yake aiki da ita. Ku saurara kuji.
View this post on Instagram
Wannan ita kuma itace tattaunawa da Freedom radio nayi da shi duk anyi wannan ne a wayar tarho shima gashi nan ku saurara.
View this post on Instagram