Kannywood

Bidiyo : Mi Yayi Zafi ! Jarumi Bello Muhammad Bello Yasaki Zazzafan Maganganu Akan wasu Jaruman Kannywood

Jarumin wasan kwaikwayo dan garin Jos a karkashin Kannywood wanda yayi martani mai zafi sosai wanda akan wasu yiwa wasu kallon haɗari kaji.

Wanda yayi kaca kaca da su akan irin yadda suke wulakanta yan uwa musulmi akan abinda ke faruwa a masana’antar Kannywood wanda abun yayiwa matukar zafi sosai.

 

 

 

Wanda zakuji batutuwa sosai akan wanan abu.

Ga bidiyon nan kasa.
Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu, Editor in Chief at Hausaloaded.com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button


WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? 👨‍🦱
👋 Hi, how can I help?