Addini

Bidiyo : Kan Malam Nigeria na kara Rarraba kan batun Sakin Aure A film Karin Manyan Malamai sun Saka baki

Babban shehin malami sheikh Dr Engr Bashir Umar Aliyu ne ya fara sakin wannan magana a cikin tafsiri da yake a masallacin alfurqan kano wanda yayi a gagauce ya wuce.
Wanda daga baya kowa nata mamaki sai yayi bayyanin yadda al’amarin yake ya kafa hujjojinsa da fadin Allah da Manzonsa.
 
 
 
Wanda shima Dr Ahmad Gummi shima ya jadda fatawar malamin wanda shi kuma Sheikh dahiru bauchi ya nuna cewa wannan sakin baiyi ba.
Ga dai bidiyon nan kasa ku kalla.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button