Addini

Bidiyo: Daga Karshe Daurawa Yayi Magana Akan Hukuncin P.O.S Fahimta Ta Akan Sana’ar P.O.S !!

Alhamdulillahi Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa yayi magana akan hukuncin pos wanda ya tsaya kafin yayi magana akan hukuncin pos wanda wannan wani sabon abu ne wanda yana da kyau mutum ya tsaya yayi bincike akan hukuncin abun

Wanda ya nuna cewa ya samu kiraye kiraye akan pos har sakon waya da facebook wanda alhamdulillahi yayi wannan bidiyo da bai wuce minti 7 bakwai.

 

 

 

Wanda mun kawomuku ku saurara sosai sai dai akan wannan sanabi ba shine zai sa ka dauki wannan malami da wani ido ba a’a daman ana samun sabani akan fatawoyi.

Ga bidiyon nan kasa amen.
Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu, Editor in Chief at Hausaloaded.com

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? 👨‍🦱
👋 Hi, how can I help?