Addini
Bidiyo : Cikakken Bayani Akan Mu’amala Da P.O.S ( Shin Halat ne ko Haram) ~ Dr Bashir Aliyu Umar
Alhamdulillahi a cikin wannan bayyani na babban malamin sanin harkat tsarin banki yayi bayyani mai gamsarwa wanda duk mai aiki da p.o.s da mu’amala da shi zai samu natsuwa sosai musamman masu taka tsantsan da duniya.
Ga bidiyon nan ku saurara.