Addini

Bidiyo : A’uzubillahi Tayi Zina Da Kanin Mijinta Kuma Ta Haifi Ɗa Yayi Kama Da Ƙanin Mijin Minene Mafita? ~ Mal Bashir Sokoto

Wannan wata tambaya ce wata ta turawa malam tana mai cewa:-

Mijina ne yana yawon tafiye tafiye har wata rana ta kasa jurewa sai tayi zina da dan uwan mijinta wanda kuma tayi haihu Daya wanda ɗan yafi kama da dan uwan mijin.

Wanda kuma a wata daya ne mijinta ya sadu da ita da kuma dan uwan nata.

Yanzu tana neman hukunci akan ɗan da ta haifa
Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu, Editor in Chief at Hausaloaded.com

Related Articles

One Comment

  1. Ubangiji allah yakara rufamana asiri duniya da lahira amma gaskia wannan ‘yar uwa tayi kuskure matuqar gaske dama shi kanin mijinnata..

    Ya allah ka iya mana a yanayin da bamu da dabara, taimakon ubangiji ga bawa kadai shizaimasa katangar #karfe da sa6amasa sbd #shaida la’anannen bawa yadau alwashinsu saiya hallakar damu..

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? 👨‍🦱
👋 Hi, how can I help?