Hausa Musics

VIDEO + AUDIO : Sarki waka ~ Labarina “Happy Birthday Lailah “

Wannan itace waka ta farko wanda anka fara fitarwa daga cikin shirin Labarina wanda ankayi a wajen Birthday din lailah.

Wanda sarkin waka shi da zabayarsa Nafisa Abdullahi sunka chashe a wajen bukin wanda shine munka kawo muku audio da video na wakar.

DOWNLOAD MP3
Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu, Editor in Chief at Hausaloaded.com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button


WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? 👨‍🦱
👋 Hi, how can I help?