Uncategorized

Ni Budurwace fil a Leda, Mijin Aure kawai nake nema ~ inji Dr. Halima

A yayin da aka dade ana mahawarar maza tsada suke, matan kuma suce mata tsada suke, a lokuta daban-daban akan samu wasu matan sun fito suna neman mazajen aure.
Majiyarmu ta fara samun wannan daga hutudole,saboda a al’adar Arewa da ma Najeriya gaba daya ba’a saba ganin hakan ba, yasa a duk sanda irin hakan ta faru sai ai ta mamaki.
A wannan karin wata ce me sunan Dr. Halima ta bayyana cewa, ita dai budurwace fil a Leda kuma Mijin aure take nema.
Ta bayyana hakane ta shafinta na sada zumunta inda tuni masu sonta suka fara tururuwa.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button