Labarai

Gaskiyar Labarin Soyayyar Dr Pantami Da Hajiya Meenah

Da jiya zuwa yau a kafofin sada zumunta an fara rade raden soyayya ali isah pantami da meenah SadiQ da cewa tace tana rokon Allah ya bata pantami a matsayin mijin aure. Wanda shine nan take meenah SadiQ ta warware wannan zance a shafin na facebook wanda shine Hausaloaded tayi bincike ta kawo muku domin kar mutane suyi ta hura wutar labarin kanzon kure ga ma’ana labarin karya.

Wannan shine abinda ta wallafa a shafinta na Instagram

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button