Fadakarwa

Dr Mansur Sokoto Yayi Magana Akan Auren Ba’amurikiya Da Auren Matashin Yaro

Wanda inda ya wallafa a shafinsa na sada zumunta facebook kenan inda yake cewa.

Ya kamata gwamnati ta fara sa ido da binciken manufar zuwan tsoffin turawa don aure samari mabukata a Najeriya.”

Wanda tabbas yana da kyau gwamnatin nigeria ta yi anfani da wannan shawara wajen sanin dalilin yin haka kada daga baya a samu matsala.
Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu, Editor in Chief at Hausaloaded.com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? 👨‍🦱
👋 Hi, how can I help?