Kannywood

Bidiyo : Naziru Sarkin Waka Ya warware Gaskiyar Dalilinsa Na Baiwa Ganduje Hakuri Aka Janye Shari’a

Wannan itace gaskiya abinda ya faru tsakanin gwamna ganduje da sarkin waka nazir m Ahamd Wanda mutane suke ta mamakin hakurin da ya baiwa gwamna Ganduje.

A cikin wannan bidiyo yagi bayyani tiryan tiryan yadda al’amarin ya faru da kuma musababbin haka wanda kowa zai daina mamakin wannan abu.

Ga bidiyon nan kasa.
Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu, Editor in Chief at Hausaloaded.com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? 👨‍🦱
👋 Hi, how can I help?