Kannywood
Bidiyo : Kalli Bidiyon Jarumin Kannywood Da Wata Jaruma suna Chashewa Ya Dauki Hankalin Mutane
Tauraron fina-finan Hausa da Turanci, Usman Uzee kenan a wannan Bidiyon inda yake rawa da wata abokiyar aikinsa, ‘yar Fim daga Kudancin Najeriya.
Ya dora bidiyon a shafinsa na sada zumunta wanda ya dauki hankula.
View this post on Instagram
Abokin aikinsa na Kannywood, Ibrahim Sharukhan ya yi martani da cewa dama can nasune.
Wannan shine bidiyon zaku iya kallo kai tsaye.