Kannywood

Bidiyo: chasun Ado Gwanja a Bikin Jarumi Nuhu Abdullahi Da Amaryasa Siyama Abdulnasir

Wannan shine bidiyon limamin mata ado gwanja wanda yayi fice a wajen wakar mata Sosai.
To a wannan bidiyo zaku ga irin yadda jaruman Kannywood na chashe sosai a waje wakar wanda harda ali nuhu yana wajen kamar yadda kunka gani a hoto.
Ga bidiyon nan kasa ku kalla.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button