Kannywood

Aminu Saira Ya Sanya Garabasar Naira Dubu Dari 100k Akan wannan Hoto

Babban daraktan shirya finafinai na Kannywood wanda shine daraktan shiri mai dogon zango wato Labarina.

Ya sanya gasar garabasar naira dubu dari akan wannan hoto da ya wallafa a shafinsa na Instagram.

An dauki wannan hoton ne wajen bukin auren jarumin Kannywood wato nuhu abdullahi wanda shine jarumin labarina .

Akan wannan hoto ne kawai ake so ka fadi abinda Ali Nuhu ke fadama Aminu saira

Hausaloaded ta kawo muku wannan garabasa ne domin kila ke ko kai ka shiga domin fadin albarkacin bakinka koda Allah zaisa a dace.

Ga abinda ya wallafa a shafin a shafin na Instagram sai ku latsa link din domin shiga daga ciki

 

View this post on Instagram

 

A post shared by Aminu Saira (@aminusaira)
Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu, Editor in Chief at Hausaloaded.com

Related Articles

One Comment

 • Leave a Reply

  Your email address will not be published. Required fields are marked *

  Back to top button


  WeCreativez WhatsApp Support
  Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? 👨‍🦱
  👋 Hi, how can I help?