Hausa Musics
VIDEO : Garzali Miko ~ Badan Da ke Ba Ft Momee Gombe
Garzali Miko miki ya fitar da sabuwar wakar bidiyo din wakar mai suna “Badan da ke ba” wanda ya haskaka jaruma mai tasowa a yanzu wato momee Gombe wanda tayi zarah a wakar jarumar mata.
Ga bidiyon nan ku kalla.