Kannywood
Umma Shehu Ta Mayarwa wani Martani Mai Zafi Da Yace Mata Tana Daki Da Wani katon Banza
Jaruma ummah shehu wanda ake kira da zully a cikin shin Gidan badamasi na barkwanci wanda ake haskawa a tashar talabijin na arewa24tv duk sati.
Ta wallafa wasu zafaffan hotunan wanda sunka sanya wani ya ce mata tana can tare da wani katon banza a daki sai abu ya faru suzo suna yiwa mutane kukan munafurci.
View this post on Instagram
Wanda a nan take tamayarwa wannan mutum martani cikin fushi da rashin jin dadin abin da ya furta a gareta nan take abun ya fara ya jawo cece kuce inda kowa ya kama tofa albarkacin bakinsa kamar yadda zaku gani a cikin wadannan hotuna.