Labarai

Shugaban Faransa Emmanuel Macron Ya Shelanta Yaki Da Musulunci Da Musulmai

Yau Laraba shugaban Kasar Faransa bayahude Emmanuel Macron ya baiwa Majalisar koli na Malaman addinin Musulunci a Kasar Faransa “French Council of the Muslim Faith” (FCMF) wa’adin kwanaki 15 da su amince da sabon tsarinsa na yaki da addinin Musulunci

Bayahude Emmanuel Macron da Ministan harakokin cikin gidan Faransa Gérald Darmanin sun gana da shugabannin Musulmi na Faransa inda suka gindaya musu wannan sabuwar dokar, tare da basu wa’adin kwanaki 15 su aiwatar imba haka ba zai dauki mataki

Datti Assalafy ne ya tattara wadannan bayyanai sabbin dokokin Emmanuel Macron na yaki da addinin Musulunci da ya gabatar wa majalisar Malaman sun hada da:

(1) Nesanta manufofin addinin Musulunci da siyasar Musulunci a cikin Kasar Faransa

(2) Haramta taimakon kasashen Musulmai cikin shiga sha’anin siyasar Kasar Faransa

(3) Haramta bayyana tsattsauran ra’ayin addinin Musulunci

(4) Haramta karatun addinin Musulunci a gida ko Islamiyyah a fadin Kasar Faransa

(5) Kowane yaro Musulmi za’a bashi wata lambar shaida karkashin doka da za’a yi amfani da ita don tabbatar da suna zuwa makarantar boko, iyayen da suka saba dokar zasu iya fuskantar hukuncin daurin watanni shida da kuma tara mai yawa

(6) Dokar hukunci mai tsauri ga duk wani Musulmi da ya kuskura ya razana jami’an gwamnatin Faransa ta fuskar addinin Musulunci

(7) Dokar haramta bayyana sirrin masu zanen batanci wa Annabi Muhammad (SAW) ta hanyar da za’a gano inda suke domin kada a cutar da su
Misali da bayyana sirrin wani bayahuden Malamin makaranta a Faransa mai suna Samuel Paty wanda yaci mutuncin Annabi (SAW), bayan an bayyana sirrinsa sai wani shahidi yaje ya fille kansa a ranar 16-10-2020

“Dole ne mu ceto ‘ya’yan mu Faransawa daga hannun masu kaifin kishin Musulunci,” kamar yadda Mistan harkokin cikin gidan Faransa Darmanin ya shaida wa jaridar Le Figaro ranar Laraba
Majalisar zartarwan Kasar Faransa za ta tattauna kan daftarin dokar a ranar 9 ga Disamba.

Bayahude Emmanuel Macron ya bayyana addinin Musulunci a matsayin addinin rikici da tarzoma, kuma ya kare ‘yancin jaridar Charlie Hebdo na su cigaba da wallafa zanen batanci ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW)

Yaa Allah Ka tarwatsa lamarin Emmanuel Macron
Yaa Allah Ka sa fitinar da yake son haddasawa a duniya ta kare a kanshi da ‘yan uwansa yahudawa
Yaa Allah Ka karawa ‘yan uwa Musulmin Faransa hakuri da juriya
Yaa Allah Ka sa wannan dokoki na Macron ya zama sanadiyyar daukakar Musulunci da Musulmai
Amin Yaa Hayyu Yaa QayyumMr HausaLoaded

Abubakar Rabiu, Editor in Chief at Hausaloaded.com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? 👨‍🦱
👋 Hi, how can I help?