Kannywood

Sautin Murya :Yadda Sarkin Waƙa Nazir M Ahamd Ya kwana A Gidan Yari ~ Misbahu M Ahmad

Fitaccen mawaƙin Hausa Naziru Ahmad Sarkin Waƙa ya kwana a gidan yari a jihar Kano, bayan soke belin da aka bayar da shi da wata kotu a jihar ta yi.
Ana ƙarar Naziru ne dai kan cewa ya saki wata waƙa ba tare da hukumar tace fina-finai ta Kano ta tantance ba.
Sharuɗɗan sun haɗa da cewa sai ya kawo wani Maigari da zai tsaya masa da kuma Kwamandan Hizbah na ƙaramar hukuma a matsayin sharuɗɗan beli.
Ga sautin murya nan ku saurara.


Wani makunsancinsa ya ce sun cika sharuɗɗan, sai dai kuma ba a samu kai wa ga alƙalin da zai bayar da umarnin ba da belin ba.Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

2 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button