Kannywood
Sautin Murya: Ƙanwar Rahama sadau Zee Sadau Ta bayyana irin matakinda aka dauka ga Rahama Sadau


A yau ne Ƙanwar rahama sadau ta bayyana irin matakinda aka dauka ga yayarta wato rahama sadau.
Wanda yakaiga ta jawo wa kanta da kuma addinin musulunci zagi wanda kusan duniya tagani abinda ke faruwa.
Ga sautin Murya bayyanin da kanwar ta tayi a cikin alamar faifan bidiyo sai ku saurara.