Uncategorized

Karshen Faransa 2 : Batanci Ga Annabi !Asarar Da Kasar Faransa Ta Fara Shiga ~ Dr. Prof Mansur Sokoto

Gwamnatin Faransa ta ce ba hakkenta ba ne ta hana yarfe da batunci ga shugaban halitta saboda yana cikin al’adunsu ba kowa yancin ya yi yadda ya ga dama.
Ga kadan daga cikin sakamakon da al’adunsu marasa albarka suka janyo masu:
– 60% na yayan da ake haifuwa a kasar shegu ne.
– A kowane minti 7 sai an yi wa wata ‘ya macce fyade a kasar.
– A kowane kwana 3 sai an kashe wata macce a kasar; ko dai mijinta ko abokinta da abokin huldarta.
Me suke takama da shi a tarihinsu? Zalunci.
Idan ka je babban dakin ajiye kayan tarihi za ka ga kanun mutane da suke alfahari da sun kashe su bisa zalunci.
Duk laifi Allah na jinkirinsa lokaci mai tsawo idan ya so. Amma ban da taba alfarmar Manzon Allah _sallallahu alaihi wasallam_.







Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button