Kannywood

Bidiyo : Tofah Hukumar Hisbah Tayi Sabon Gargadi Zuwa Ga Rahama Sadau

Shugaban hukumar hisbah ta kano yayi muku sallama irin ta addinin musulunci wanda yayi wannan nasiha ko ya fitar da wannan sanarwa zuwa ga al’ummar Musulmi baki daya .
Wanda yayi wannan Nasiha ba iya rahama sadau ba dukkan Musulmi maza da mata.
 
 
Wanda kuma yana da kyau mu gyara ga abubuwan da mukeyi, Allah yasa mudace amen.
Ga bidiyon nan kasar.
https://youtu.be/_kodGenSobo







Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button