Fadakarwa
Bidiyo: Subhanallah Abduljabbar Ya Zagi Manzon Allah wa’iyazubillahi
Wannan abun yahi kamari irin wannan abun na wannan bawan Allah wanda zaiyi kalamai marar dadi ga fiyayyen tsira annabi Muhammad s.a.w.
Wanda malamin a nan yayi nasiha da jan hankali ga gwamnatin kano akan wannan dan tamore akan abubuwan da yake yi.