Kannywood
Bidiyo : Rahama Sadau Tsakanin Zagin Ma’aiki Da Nuna Tsiraici ~ Dr Ahmad Gummi
Wannan takaitacciyar nasiha ce da dr ahmad gummi yayi akan masu shigar tsiraici da basu ji kamshin aljannah ba da yi hujja da hadisin Manzon Allah s.a.w.
Wanda muna rokon Allah ya kare diyanmu da kanenmu da irin wannan shiga da basu ji kamshin aljannah ba.